Yakin Mata

Infotaula d'esdevenimentYakin Mata

Iri riot (en) Fassara
Kwanan watan Nuwamba, 1929
Disamba 1929
Wuri Mallakar Najeriya
Ƙasa Najeriya

Kwamitin bincike na farko ya faru ne a farkon watan Janairun 1930, amma bai samu nasara ba. Binciken na biyu, wanda ake kira hukumar Aba, ya hadu a watan Maris 1930. Hukumar ta gudanar da tarukan jama’a na tsawon kwanaki talatin da takwas a wurare daban-daban na lardunan Owerri da Calabar tare da tattaunawa da shaidu 485. Daga cikin adadin shedu, kusan 103 mata ne. Sauran sun hada da mazan yankin da jami’an gudanarwa na Biritaniya wadanda ko dai aka kira su don bayyana rawar da suka taka a tawayen ko kuma dalilin da ya sa suka kasa hana matan. [1]

  1. Nigeria, Report of the Commission of Inquiry Appointed to Inquire into the Disturbances in the Calabar and Owerri Provinces, December, 1929 (Lagos: printed by the Government Printer, 1930) http://www.opensourceguinea.org/2014/10/nigeria-report-of-commission-of-inquiry.html

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy